TSARIN JADAWALIN MALAMAI MASU TAFSIRIN BANA 1438/2017 FITOWA TA FARKO

Submitted by ahmadmd on Wed, 05/03/2017 - 22:24
Hadaddiyar kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah wa Ikamatis Sunnah ta kasa baki daya,karkashin Jagorancin Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya jingir.Assasawar Marigayi Ash-Isma'ila Idris Bin Zakariya (Allah Yayi masa Rahama) tana farin cikin sanar da al'ummar Musulmi tsare-tsaren ta na aikawa da Malamai zuwa jihohin kasar nan tare da makwabta domin gabatar da tafsirin Al-Qur'ani Mai girma na watan Ramadan 1438/2017 kamar haka:- 1-Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir da Hafiz Aminu Yusuf Nuhu a Yantaya jos. 2-Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigacukun da Hafiz Abdullahi Baffa Itas a