KO KAYARDA KO BAKA YARDABA !!!!!!! KO KANA SO KO BAKASO

Submitted by ahmadmd on Fri, 03/02/2018 - 23:48
SHEIKH ISMA'ILA IDRIS YA GINA ALKHAIRI YANA BIYE DASHI CIKIN KABARINSA HAR ZUWA ALJANNAH. Sheikh Isma'ila Idris ya kafa alkhairi kuma ya gina alkhairi a rayuwarsa kafin mutuwa. An wayi gari duk mutumin kirki yau a Nigeria na fatar a kirashi dan IZALAH ahlissunnah. Duk Malamin Izalah idan ya hau Mimbarin Izalah yace Bismillah, Sheikh Isma'ila nada kamasho a cikin