SUNAYEN MASU TAFSIR NA JIHAR KEBBI NA BANA 1438/ 2017

Submitted by ahmadmd on Tue, 05/16/2017 - 10:50

ASSALAMU ALAIKUM. 

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!! 

AMADADIN KUNGIYAR JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA IKAMATIS SUNNAH NAT HQS JOS RESHEN JIHAR KEBBI JAGORANCIN SHUGABAN MALAMAI NA JIHAR SHEIKH ABDULRAHMAN ISAH JEGA, OFISHIN MAJALISAR MALAMAI TANA BADA SANAR DA AL-UMMAR MUSULMI TA FITAR DA TSARIN TURA MALAMAI MASU TAFSIR NA AL-QUR'AN AFADIN JIHA KAMAR HAKA :-

1=Sheikh Abdulrahman Isah Jega tare da Alaramma Nazir Abdullahi Jg {garin Bk da Jega Nat center) 

2= Mal Muhammad Bello Zuru da Alr Mashkur Jega (masallacin Gobirawa dana titin kara Jg) 

3= Dr Usman Abubakar Damana da Alr Aminu Imam Suru (masallacin Gesse 1 Bk) 

4= Mal Muhammad Auwal Sani da Alr Idris kolankoji (masallacin Abdulsalam dana mai fari Jg) 

5= Mal Umar Walin Maginga (garin Dakin Gari) 

6= Mal Abubakar Umar Jg (garin Maiyama) 

7= Mal Kabiru Bala Koko (garin Kangiwa) 

8=Mal Muhammad Maiyama (masallacin Liman Salih garin Yauri) 

9= Mal Aliyu Zuru da Alr Aminu Sulaiman Jg (garin Angie) 

10= Mal Ahmad Abdullahi Alkali (garin Giron Masa) 

11= Mal Muhammad Ngaski (garin Makirin) 

12= Mal Salih Jibril Jg Alr Akilu Ibrahim Jg (garin Birnin Madi) 

13=Mal Ismaeel Nataraba da Alr Almamu Yauri (masallacin Nataraba Yauri) 

14= Mal Umar baban yara garin Jandutse ) 

15=Mal Lawal Abubakar Bait Bk da Alr Jibril Abdullahi Ngsk (masallacin gidan Basaura Bk) 

16= Mal Muhammad Rabi'u Tabawa balewa tare da Alr Abdullahi Muh'd Ggaji (garin Kalgo) 

17= Mal Yahya Diri (garin Zogirma) 

18a=Mal Aminu Hassan Bk da Alr Ismael Abubakar Illela (garin Gwandu) 

18b=Mal Aminu Hassan Bk da Alr Akilu Arg (masallacin Dan uban gari Bk) 

19= Mal Muhammad Gado garin Masamar Gwandu) 

20=Mal Umar Sulaiman Jg da Alr Muh'd Karabade (garin Wara) 

21=Mal Muhammad Birnin Yauri (garin Zuru) 

22=Mal Sulaiman Fana da Alr Adam Dan Karo (garin Fana) 

23= Mal Manir Bello Jg da Alr Hamza Alkasim (garin Mayalo) 

24=Mal Abubakar garin hausawa (garin Karaye) 

25= Dr Abubakar Muh'd Wali Arg da Alr Abu Abu (Fadar mai Martaba, Arg) 

26= Mal Akilu Aliyu (garin Dumbegu) 

27=Mal Muhammad Kefi (garin Kashin Zama) 

28= Mal Hamidu Gomozo (garin Basaura) 

29= Mal Muhammad Sani Aliero (garin Gomozo) 

30= Mal Yakubu Isah Jg da Alr Shamsu Musa Jg (garin Bui) 

31 Mal Adam Abubakar Jos da Alr Uzairu Umar Wara (garin kare Jantullu)

32= Mal Ibrahim Sani Rafi (garin Rafin Tsaka) 

33= Mal Adam Muh'd Ginga (garin Gulma) 34= Mal Muh'd Auwal Wasagu (garin Bajida) 

35= Mal Murtala Bala Koko da Alr Ahmad musa Arab (masallacin bn Khadab bayan Kara Bk) 

36= Mal Abubakar Danko (garin Tungar Dan Nufe) 

37= Mal Muh'd Lawal Zuru (garin Danko) 

38= Mal Muh'd Sani Muh'd Gulma (garin Tadurga) 

39= Mal Sani Attahiru Zuru (garin Ngaski) 

40= Mal Sanusi Argungu (garin Bunza) 

41= Mal Muh'd Bello Alkali da Alr Abdulrahman Bala Khali Jg (masallacin yan haya da na Juma'a 1 Jg) 

42= Mal Muh'd Tsauni Zuru (masallacin Ribah) 

43= Mal Aliyu Gado (garin Tangaram) 

44= Mal Ibrahim Isah Jg (garin Dole kaina) 

45= Mal Lawal Yar dole Arg (garin Lolo) 

46= Mal Umar Faruq Suru da Alr Saminu Muh'd kuita(garin Suru) 

47=Mal Sirajo Umar Jg (garin Birnin Yauri) 

48= Imam Isaka Diri (garin Dan Kolo) 

49= Mal Auwal Maiyama (garin Andarai) 

50= Mal Usman Rambo Diri da Alr Yahuza Muh'd (garin Maganda) 

51= Mal Abdullahi Imam Jiha (garin Jiga) 

52=Mal Muh'd Maro da Alr Safyan Sulaiman Zuru (garin Tondi) 

53a= Mal Idris Bagudo (garin Bagudo) 

53b= Mal Idris Bagudo (garin gelewa) 

54=Mal Musa Fari Wasagu da Alr Ishaka Bushere (garin Masamar Shanga) 

55= Mal Hassan Abubakar D/Kade (garin Dankade) 

56= Mal Usman Abdulmalik (garin Zaga) 

57= Mal Musa Imam Koko (garin Koko) 

58=Mal Yahya Koko (garin Koko) 

59= Mal Abubakar mai Aya (garin Argungu) 

60= Mal Ibrahim Jaafar Kamba (garin Kamba) 

61= Mal Haruna Kuitane (garin Kuitane)

62= Mal Abbas Ingarje (garin Ingarje) 

63= Mal Haruna Saidu Jg (masallacin gidan Alh Jg) 

64= Mal Sulaiman Unguwar Garji (garin Unguwar Garji) 

65= Mal Muhammad Wese (garin Wese) 

66= Mal Musa Awaye (gidan Sani Fandogari) 

67= Mal Ibrahim Abubakar Malamville Benin

Comments

Permalink

Alhamdulillah muna kara godiya ga Allah da ya bamu ikon bude wannan zaure na jibwis, wadanda  sukayi fama wajen budewa muna addua Allah yakara musu jagora.