SHUGABAN KUNGIYAR IZALAH YANA HIRA DA YAN JARIDU BAYAN FITOWA DA GA MEETING A FADAR SHUGABAN KASA

Submitted by ahmadmd on Wed, 06/14/2017 - 13:50
Shugaban Izala na kasa Shek Nasir Abdul Muhyee yayin da yake hira da yan jaridu a fadar shugaban kasan najeriya Bayan fitowarmu daga meeting kenan, yayinda Shugaban yake hira da 'yan jaridu. wanda aka gudanar da wannan meeting a presidentail villa, wanda acting president ya jagoranta PROF YEMI OSIBANJO, yayin shugaban ya wakilci fadilatus-sheik Muhammad Sani Yahya Jingir Shugaban Majalisar Malamai ta kasa a dakin taron da yagudana a yau 18 ga Ramadan 1438/13th-06-2017. Allah yakara taimako. Ameen...

Comments

Permalink

Alhamdulillahi yau 11/11/1438-04/08/2017 Gamu a gaban Shugaban majalisar malamai ta kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya jingir a wannan Babban masallaci na juma,a na yantaya jos,bayan mun kwana cur anayi mana ruwan sama har izuwa wannan lokacin danake rubutun nan anayi mana ruwan.
Permalink

Alhamdulillahi yau 11/11/1438-04/08/2017 Gamu a gaban Shugaban majalisar malamai ta kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya jingir a wannan Babban masallaci na juma,a na yantaya jos,bayan mun kwana cur anayi mana ruwan sama har izuwa wannan lokacin danake rubutun nan anayi mana ruwan. Malam ya fara karatunsa da godiya ga Allah gameda wannan Ni,ima da yayi mana ta samun ruwan dafatan kuma ruwan yayi nisa da yawa har wurinda suka jima basu samu ba. Sannan Malam yaci gaba da bayani a nasiharsa musamman akan aikin Guzape Wanda a halin yanzu yaci kudi miliyan dari da ashirin,(120,000000)da fatan Allah yakaimu lokacin gamawa. Sannan Malam yayi nasihar akan tauhidi da kuma aikin hajji,muna fatan Allah ya doramu akan daidai. Akarshe kamar yadda aka saba a kowanne masallatammu na juma,a dana salloli biyar nayiwa kasa da al,ummar kasa da shugabanni,uwa uba Shugaban kasa Muhammad Buhari addua Allah yakarba mana,muna addua Allah ya dawo mana dashi lafiya.