MUHADARA A GARIN JOS

Submitted by ahmadmd on Wed, 04/26/2017 - 08:31

LIVE FROM JOS, 28/7/1438 H, 25/4/2017 M,

MUHADARAR HAFIZ ABUBAKAR RIBA A ANGUWAR ROGO YAN KWABA JOS,

************************************************

Hafiz Abubakar Ruba kenan yake Gabatar da Muhadara mai taken GUDUN MAWAR MATASA A MUSULUNCI a halin yanzu a masallacin Marigayi Allhaji Dahiru mai Gwanjo Dake Anguwar Rogo yankwaba jos Allah yasaka musu da Alheri Ameen ,