
Live From B/Kura Jumu'at Mosque Bauchi.
Muna sauraron Tafsirin Alqur'ani me Girma daga bakin
Shugaban Majalisar Malamai na jahar Bauchi
Sheikh Salihu Sulaiman Ningi
Tare da Alaramma Malam
Yahuza Muhammad Bauchi.
Muna cikin Suratul Qasas Muna Rokon Allah ya temakesu yabasu nasara
Mukuma yabamu ikon aiki da Abunda dasu karantar damu.