ZIYARAR DALIBAN MAKARANTAR HORAR DA LIMAMAI LADANAI DA ALKALAI

Submitted by ahmadmd on Wed, 04/26/2017 - 10:41

25/04/2017M...28/07/1438H.

*******************************

Jiya ne Daliban makarantar Horar da Limamai da Ladanai, Alkalai da shuwagabanni dake JIBWIS NHQ JOS.Suka kai ziyara Garin Jingir (Mahaifan Sheikh Sani Y. Jingir),a inda suka ziyarci wurare kamar haka.............................. 

*Higher Islamic Science Sec. School Jingir. 

*Asasul Islam Jingir. 

*Tahfizul Qur'an Jingir 

*Gidan Sheikh Sani Yahya Jingir. 

*Katafariyar Masallacin Juma'ah na Ahlissunah Jingir 

*Masaukin Malami mai Tafsir ginanne na kungiya Jingir. 

Sannan Jagoran Tafiya Ustaz Muhammad Auwal Adam Jikan mai waina (Mataimakin shugaban malamai na Jahar Kaduna,kuma shugaban Dalibai a bana)ya jagorance su wurin isar da ta'aziyya na wani rashi da akayi kusa da gidan Sheikh Jingir. Gaskiya aiki yayi aiki. Dafatan Allah yafimu yabawa, Malam magajin Malam,Allah ya sakawa malam da mafificin Alkhaairi. Allahumma amiiin.