MUSABAKAR JIHAR GOMBE AGARIN HINNA YAMALTU DEBA

Submitted by ahmadmd on Thu, 04/27/2017 - 09:07
Jibwis Nhqtr Jos Gombe state Branch. Musabaqa!!!Musabaqa!!!Musabaqa!!! Wannan kungiya maisuna a Sama Na farincikin Sanardaku Bude Gaggarumin Musabaqa Karo Na 20 Wanda Zaigudana Karkashin Jagorancin Sheikh Hamza Adam Abdulhamid Shugaban Majalisar Malamai Na Jahar Gombe Da Shugaban Gudanarwa Alh Baba Ibrahim Mai Akuya Da Shugaban Rundunar Alkhairi Alh Bala Magaji Suna Gayyatar Dunbin Al,umar Musulmai Wajen Bikin Bude Musabaqa Wanda Zai Gudana Kamar Haka:-Ranar Lahadi:-30th April 2017(3rd Sha,aban 1438AH) Wuri:-Hinna Yamaltu Deba L.G.A Gombe state. Lokaci:-4:00pm Wannan Musabaqa Zatagudana Karkashin Kulawar Babban Co,ordinator Najahar Gombe Ustazs Babangida AbdullahiMuftee. Allah yabamu ikon zuwa Ameeen Sanarwa Daga State PRO Malam Jungudo Muhammad Kumo.