TSARIN JADAWALIN MALAMAI MASU TAFSIRIN BANA 1438/2017 FITOWA TA FARKO

Submitted by ahmadmd on Wed, 05/03/2017 - 22:24
Hadaddiyar kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah wa Ikamatis Sunnah ta kasa baki daya,karkashin Jagorancin Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya jingir.Assasawar Marigayi Ash-Isma'ila Idris Bin Zakariya (Allah Yayi masa Rahama) tana farin cikin sanar da al'ummar Musulmi tsare-tsaren ta na aikawa da Malamai zuwa jihohin kasar nan tare da makwabta domin gabatar da tafsirin Al-Qur'ani Mai girma na watan Ramadan 1438/2017 kamar haka:- 1-Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir da Hafiz Aminu Yusuf Nuhu a Yantaya jos. 2-Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigacukun da Hafiz Abdullahi Baffa Itas a Kano. 3-Sheikh Saeed Hassan Jingir da Hafiz Abdurrahman Ahmad a Sokoto. 4-Sheikh Nasir Abdulmuhyi da Hafiz Salihu Muhammad Abubakar a Mina. 5-Bar.Aliyu Alhassan Sangei da Hafiz Abdullahi Musa Galadima cikin Babbar tashar jos. 6-Dr.Hassan Abubakar Dikko da Hafiz Yahuza Muhammad Bauchi a Gombe. 7-Sheikh Madu Mustafa da Ustaz Muhammad Musa a Maiduguri. 8-Sheikh Abdurrahman Isa Jega da Hafiz Naziru Jega a Jega da B/Kebbi. 9-Sheikh Hamza Adam Abdulhamid da Hafiz Idris Isa lafiya a Jimeta. 10-Sheikh Salihu Sulaiman Ningi da Hafiz Nasir Yahuza Muhammad a Dutse gada wur. 11-Sheikh Abdullahi Umar Dalla-Dalla da Hafiz Usman Shagirawa a garin Gusau. 12-Sheikh Abubakar Usman Mabera da Hafiz Shu'aibu Sokoto a Garin Isa. 13-Alfah Abdulfattah Hamza a Lagos. 14-M.Murtala Abubakar Imam a Lagos. 15-M.Muktar Albanin Lagos a Lagos. 16-M.Umar Zango Kambama a Lagos. 17-Ustaz Umar Hassan Gusau da Hafiz Abubakar Habibu Riba a Talatar Mafara. 18-M.Muhammad Sambo Rijau da Hafiz Isma'ila Kwantagora a Bidda. 19-M.Haruna Ibrahim Gashua a Azare. 20-Sheikh Khadi Abdulmumin a Jalingo. 21-M.Ibrahim Yunusa Ugo a Uguaba Enugu. 22-M.Musa Abdullahi da Hafiz Julaibib Gombe a Jalingo. 23-Sheikh Col.Adamu Girbo Rtd da Hafiz Khamis Rigacukun a U/Rimi Kaduna. 24-Ustaz Surajo A.Sabo da Hafiz Abdulmumin Aliyu da Ustaz Yahaya lafiya duk a garin lafiya. 25-Sheikh Muhammad Adam Gashua da Hafiz Usman Muhammad Ningi a Niamey Jamhuriyar Nijar. 26-Ustaz Muhammad Muhammad Abubakar da Hafiz Sa'adu Dalam a Garin Tilde. 27-Sheikh Dr.Mustafa Bashir da Hafiz Nuraini Kamba a Garin Kamba. 28-Hafiz Abubakar Muhammad Riba da Hafiz Isma'ila Rigacukun a Dirin Daji. 29-Ustaz Dalhat Abubakar Hakimi a Katsina. 30-M.Idris Sarkin Hausawa a Garin Biri. 31-M.Auwal Jikan Mai waina a Garin Ningi. 32-Ustaz Ibrahim Muhammad Duguri a Lokoja. 33-Ustaz Bawa Ibrahim Kafancan a Kafancan. 34-M.Iliyasu Ibrahim Maigatari a Darazo. 35-Ustaz Muhammad Bello Adam Saminaka da Hafiz Yusuf Shuaibu Sambo a Garin Bauchi. 36-Hafiz Abubakar Abu Sumayya a Yalwan Shandam. 37-M.Yakubu Husaini a Garin Gwaram. 38-Alkali Abubakar Salihu Zaria a Garin Keffi. 39-Dr.Sani Ibrahim Jalingo da Hafiz Shehu Ibrahim Keffi a Fct Abuja. 40-M.Musa Salihu Alburhan a Garin Damaturu. 41-Dr.Nuhu Tahir Tajuddeen a Zaria. 42-M.Abubakar Sahibul Quwa a Jalingo. 43-Ustaz Muhammad Sani Abdurrahman a Ibadan. 44-M.Mika'ila Muhammad Bello a Ibadan. 45-M.Aliyu Rashid Makarfi da Hafiz Nafiu Usman a Zuru. 46-M.Usman Ore a Akure. 47-Malam Muhammad Bara'u a Akure. 48-M.Muhammad Bashir Abuga a Calaba C/River. 49-M.Muhammad Abdullahi Keffi a Uke Keffi. 50-M.Khalid Yakub a Zaria. 51-Dr.Sani Aliyu Sagir a Nakasera Sokoto. 52-Dr.Alkasim A.A Shanga a Yawuri. 53-M.Husaini Muhammad Kumo a Garin Gumau. 54-M.Aliyu Shafi'i a Layin Zana Jos. 55-M.Zubairu Shehu a Almuhap Jos. 56-M.Muhammad Bashir Sulaiman a Yanagoa Bayelsa. 57-Sheikh Abubakar Umar Rijiyar Lemo a Kandahar Kano. 58-M.Sani Yunusa Kura a Kura Kano. 59-Dr.Lawal Abdulkareem a Tambuwal. 60-M.Yusuf Zakariya a Garin Tulu Toro. 61-M.Shitu Saharanu a Garin Jingir. 62-Dr.Muhammad Auwal Kafawi a Jama'ar Iya Lere Kaduna. 63-Ustaz Habibu Danbatta a Gashua. 64-M.Abbas Ahmad Aliyu a Suleja. 65-M.Yusuf Saeedu Kirki a Birnin Gwari. 66-M.Abdullahi Abdurrahman da Hafiz Abubakar Abdullahi Yalwan Shandam a Kontagotara. 67-M.Aliyu Bamalli a Garin Tafa. 68-Imam Aliyu Musa Eze a Abarba Jihar Abia. 69-M.Yusuf Kaura Mai Shafi da Hafiz Umar Yahuza a Koko. 70-Hafiz Aliyu Abdulwahab a Garin Deba. 71-M.Adam Is'haq Lafiya a Garin Aleiro. 72-M.Adam Muhammad Gadar Sogai a Makurdi. 73-M.Muhammad Kabir Asshikawi Zaria a Garin Dukku. SAI MAKWABTA 🇮🇳 NIJAR 74-M.Abdurrahman Abdurrahim a Hiro Nijar. 75-M.Muhammad Rabi'u Adam a Tsululu Nijar. SAI SUDAN 76-Imam Haruna Ibrahim Musa a Inkaz Sudan. 77-M.Alkasim Ali a Inkaz Sudan. SAI GHANA 78-M.Umar Ibrahim Imam a Assiddiq Accra Ghana. 79-M.Muhammad Umar a Accra Ghana. 80-Sheikh Kamal a Kumasi Kumasi Ghana. SAI CHAD 81-M.Juma'a Adam a Injamaina Chad. 82-M.Abdullahi Abdullahi a Chad. 83-Sheikh Dr.Yahaya a Injamaina. SAI BURKINA FASO 84-Sheikh Dr.Kindo Muhammad a Wagadugu. 85-Sheikh Abubakar Wadgraga a Quaga. SAI TOGO 86-M.Husaini Muhammad a Sankansi. 87-Sheikh Abdullahi Imam a Lome. 88-Sheikh Zakariya Imam a Lome. SAI CAMEROON 89-Sheikh Saeed Makoli a Yaounde. 90-Sheikh Bala Muhammad a Yaounde . 91-M.Sani Bera a Cameroon. SAI MALI 92-M.Muhammad Taraware a Mali. 93-M.Abubakar Kamaru a Mali Mage. 94-M.Umar Jaho a Mali Magis. SAI C/AFRICA 95-M.Ahmad Muhammad a C/Africa. SAI CODE'I'VOIRE 96-Sheikh Abdussalam Abidjan a Abidjan. SAI BENIN REP. 97-Sheikh Dr.Dawud Kandi a Kandi. 98-Sheikh Mustafa Zogou a Zogou. 99-Sheikh Ibrahim Malanbil a Malanbil. SAI AMERICA 🇺🇸 100-Sheikh Ahmad Imam a California. Sanarwa daga Hon.Ahmad Muhammad Ashiru, Sakataren yada labarai na kasa Jibwis.