AN SAMU GAGARUMAR NASARA WAJEN BIKIN RUFE MUSABAKAR JIHAR KEBBI

Submitted by ahmadmd on Mon, 05/15/2017 - 11:46

Kyautar kujerar #Umra da kuddi N 200,000.00 ga gawarzayen matakai na 1,2,3 da na 4 daga Alh. Kabiru Labbo Jega (Ajiyan Jega, Director Central Account Kebbi State Government)

N200,000.00 ga 'yan takara baki daya daga Hon. Muhammad Umar Jega (Member Representing Aliero, Gwandu & Jega Constituency @ National Assembly Abuja)

N 100,000.00 daga Hon. Faruku Aliyu (Member State House of Assembly repr. Jega) da kuma N 100,000.00 daga Barr. Shehu Marshal (Sol Administrator, Jega LG).

Duk a wurin rufe gasar karatun Alkur'ani a matakin Jiha (reshen Jihar Kebbi) karo na 20 (20th Annnual Qur'anic Recitation Competition) a babban Masallacin Juma'a na IZALA na daya dake yankin Sabongari, Jega, Assabar, 13/5/2017.

Dan takara #Hafiz_Misbahu_Abubakar_daga_Jega_LG ne gwarzon shekara a mataki na daya (1) a haddar Izf 60 da Tajweed da kuma Tafsir. Ya sami kyautar Alkur'ani, Kujerar Umra da kuddi N 175,000.00 (N125,000.00 daga JIBWIS, kujerar UMRA da N50,000 daga Alh. Kabiru Labbo Jega).

Ga yadda sakamakon ya kasance:

#A_Izf_60_da_Tajweed_da_Tafsir

1. Misbahu Abubakar (Jega LG)

2. Umar Muhammad (D/Wasagu LG)

3. Anas Muhammad (Fakai)

4. Bilyaminu Idris (Koko-Besse)

5. Aliyu Usman (Argungu)

#B_Izf_60_da_Tajweed

1. Yunus Muhammad (Koko-Besse LG)

2. Hamza Abubakar (Jega LG)

3. Anas Muhammad (Fakai LG)

4. Bilyaminu Idris (D/Wasagu)

5. Yusuf A. Umar (Gwandu LG)

#C_Izf_40_da_Tajweed

1. Jamilu Muhammad (Fakai LG)

2. Yusha'u M. Sani (Argungu LG)

3. Jibril Abubakar (Zuru LG)

4. Salmanu Abdullahi (Gwandu LG)

5. Auwal Kabir Muhd (Jega LG)

#D_Izf_20_da_Tajweed

1. Muslim Abubakar (D/Wasagu LG)

2. Abdurrahman Sani (Zuru LG)

3. Bashar N. Yusuf (Argungu LG)

4. Hassan Sani (Maiyama LG)

5. Sulaiman Salihu (Aliero LG)

#E_Nazari

1. Musa Shehu (Zuru LG)

2.

3. Abdurrahaman Husaini (B/Kebbi)

4.

#F_Izf_10_da_Tajweed_da_Tangeem

1. Abubakar Abubakar Umar (Jega LG)

2. Jibril Suleiman (Dandi LG)

3. Abdulkareem (Aliero LG)

4. Bashir Umar (Koko-Besse LG)

5. Abdurrashid I. Abubakar (Argungu LG)