BUDE SAMINER TA BANA JIKO NA 24 A CIKIN GARIN JOS

Submitted by ahmadmd on Sat, 05/20/2017 - 07:08

KUNGIYAR JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA'IKAMATIS SUNNAH NA KASA TA BUDE TARON KARAWA JUNA SANI ( SEMINAR ) JIKO NA 24.

A Yau juma'a ne kungiyar jibwis Takasa Tabude Taron karawa juna Sani jiko na 24 a Hedkwatar kungiyar dake Birnin Jos an sami halartar jama,a daga jihohin kasar nan da kuma kasashen waje ,karkashin jagorancin shugaban majalisar malamai ta kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya jingir da dukkan mataimakansa,

Kungiyar Tayi Tsare Tsare Mai kyau don karantarda al'umma a wannan wuri kamar yadda aka saba,Wanda manyan malamai zasu gabatar.

Shugaban majalisar malamai takasa Sheikh Jingir yayi jawabin budewa sannan yajawo hankalin mutane akan yin aiki dan Allah,sannan yayiwa kasa addua da fatan Allah yakarawa shugaban kasa Muhammad Buhari lafiya,kuma Allah yakara mana zaman lafiya a kasarmu dakuma duniya baki daya,kuma Malam yakara yin addua da samun damuna mai albarka,da kuma kokarin yin noma maganin zana kashe wando.KUNGIYAR JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA'IKAMATIS SUNNAH NA KASA TA BUDE TARON KARAWA JUNA SANI ( SEMINAR ) JIKO NA 24.

A Yau juma'a ne kungiyar jibwis Takasa Tabude Taron karawa juna Sani jiko na 24 a Hedkwatar kungiyar dake Birnin Jos an sami halartar jama,a daga jihohin kasar nan da kuma kasashen waje ,karkashin jagorancin shugaban majalisar malamai ta kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya jingir da dukkan mataimakansa,

Kungiyar Tayi Tsare Tsare Mai kyau don karantarda al'umma a wannan wuri kamar yadda aka saba,Wanda manyan malamai zasu gabatar.

Shugaban majalisar malamai takasa Sheikh Jingir yayi jawabin budewa sannan yajawo hankalin mutane akan yin aiki dan Allah,sannan yayiwa kasa addua da fatan Allah yakarawa shugaban kasa Muhammad Buhari lafiya,kuma Allah yakara mana zaman lafiya a kasarmu dakuma duniya baki daya,kuma Malam yakara yin addua da samun damuna mai albarka,da kuma kokarin yin noma maganin zana kashe wando

Acigaba da Seminar da kungiyar Izala Nhq Jos ke gabatarwa karo na 24 mai Taken: ISLAMIC ORIENTATION FOR SUSTAINABLE HUMAN DEVELOPMENT.

Ahalin yanzun muna sauraron mai lakca ta farko. Ustaz Muhammad Sirajo A. Sabo shugaban majalisar malamai ta jahar Nasarawa. Malam yana gabatar da paper akan tarihin Khalifa Usman ibn Affan.

Allah ya bamu ikon koyi da kyawawan halayyansa.

Amiin