CIGABADA KAWOMUKU YADDA SEMINER TA KASA TAKE GUDANA

Submitted by ahmadmd on Sat, 05/20/2017 - 13:22

LIVE UPDATE NATIONAL SEMINAR ON ISLAMIC ORIENTATION FOR SUSTAINABLE HUMAN DEVELOPMENT 

JIBWIS NAT HQ JOS NIGERIA 

 

MALAMI  NA BIYU SHINE SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JIHAR KEBBI  USTAZ ABDULRAMAN ISAH JEGA

 

SHUGABAN ZAMA SHINE USTAZ ABBA KOKI KANO

 

MAUDU'I. SHINE MAS'ALOLIN AIKIN HAJJI

 

MALAMI  NA UKU SHINE SAIDU ALHASSAN DAPCHI

 

SHUGABAN ZAMA SHINE USTAZ DR ABDULLAHI SHUAIBU DAN WANKA 

 

MAUDU'I. SHINE AYYUKAN YAN MAJALISAR DOKOKI DA AIKINSU

 

MALAMAI MASU TA'ALIKI SUNE 

 

USTAZ YUSUF KIRKI

BARRISTER ALIYU ALHASSAN SANGR

USTAZ BABAGANA MALAM KYARI 

UBAN GAYYA FADILATU SHEIK MUHAMMAD SANI YAHAYA JINGIR 

 

MAUDU'I. SHINE AYYUKAN YAN MAJALISAR DOKOKI DA AIKINSU

 

MALAMI  NA HUDU SHINE SA'I NA KASA MUFTEE NA YAN AGAJI MATAIMAKIN SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA KASA II

 

SHUGABAN ZAMA SHINE USTAZ BARRISTER ALIYU ALHASSAN SANGE  

 

MAUDU'I. SHINE ALKALANCI A MUSULUNCI

 

MALAMI  NA BIYAR SHINE MATAIMAKIN SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA KASA I

 

SHEIKH YUSUF SAMBO RIGACHUKUM 

 

 

SHUGABAN ZAMA SHINE SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JIHAR BAUCHI USTAZ SALIHU SULAIMAN NINGI 

 

MAUDU'I. SHINE MUHIMMANCIN RIKON AMANA A MUSULUNCI