ZIYARAR TAFSIRIN MATA ACIKIN GARIN TILDEN FULANI TORO LCG BAUCHI STATE

Submitted by ahmadmd on Sat, 06/10/2017 - 15:08

LIVE FROM TILDE 2017

15/9/1438 H, 10/6/2017

ZIYARAR TAFSIRAN MATA NA

SHUGABAN MALAMAI

NA KASA ,DA KASA NA HADADDIYAR KUNGIYAR IZALAR NIGERIA

Fadilatul shek Muhammad Sani Yahaya Jingir

Shugaban Malamai na kasa

tare da Hafiz Ibrahim Abdulkareem

suna gabatar da Tafsirin mata

a kalla mata dubu Ashirin da biyar ne suka halarta

a garin Tilden Fulani da ke karamar Hukumar Toro jahar Bauchi Allah yasaka mai da Alheri Ameen,wannan tafsirin yana gudana ne a Central primary school tilde Fulani.