AINIHIN ABIN DA SHUGABAN MALAMAI NA KASA YACE AKAN SU BALALAU

Submitted by ahmadmd on Sat, 01/06/2018 - 17:26

Ainihin Abinda Sheik Sani Jingir Ya Fada Game Da Su Sheik Bala Lau

Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir bai yi za gi ba a wa'azin Wase. Muna jin wasu masu neman raba kan mutane suna yayata wata magana domin neman fitina kawai, game da wa'azin da Shugaban Majalisar Malamai ta kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya yi a Wase, kuma idan za ka yi hukunci akan abu to ka saurari yadda abin yake kafin ka yada shi, domin duk abinda ka fada to akwai ranar da za a tambaye ka.

Daga Hamza Muhammad Sani National Organising Secretary Internet Media Committee, Jibwis NHQ Jos.Ainihin Abinda Sheik Sani Jingir Ya Fada Game Da Su Sheik Bala Lau

Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir bai yi za gi ba a wa'azin Wase. Muna jin wasu masu neman raba kan mutane suna yayata wata magana domin neman fitina kawai, game da wa'azin da Shugaban Majalisar Malamai ta kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya yi a Wase, kuma idan za ka yi hukunci akan abu to ka saurari yadda abin yake kafin ka yada shi, domin duk abinda ka fada to akwai ranar da za a tambaye ka.

Daga Hamza Muhammad Sani National Organising Secretary Internet Media Committee, Jibwis NHQ Jos.https://mobile.facebook.com/video_redirect/?src=https%3A%2F%2Fz-p3-video-amt2-1.xx.fbcdn.net%2Fv%2Ft42.1790-2%2F26669381_134191180708854_579172040603336704_n.mp4%3Fefg%3DeyJybHIiOjMwMCwicmxhIjo1MTIsInZlbmNvZGVfdGFnIjoic3ZlX3NkIn0%253D%26oh%3D566e5d3b81cd59c3e210f07f2a4ef639%26oe%3D5A513529&source=misc&id=1497818260316599&refid=52&__tn__=FH-R