SUNNAH TA MOTSA MUTANEN SHEHUN BORNO SUN AMSA KIRAN ALLAH WAJEN HADINKAIHADINKAI AKAN GASKIYA

Submitted by ahmadmd on Sat, 01/20/2018 - 23:49

Labari Cikin Hotuna Duk Malamin Sunnah da Kasani Na Jihar Borno Yau Sun Hadu Sunyi Wa'azi Akarkashin Jagorancin Khalifan Marigayi Sheikh Abba Aji Wato Sheikh Ibrahim Mustapha Anan Masallacin Qungiyar Izala Nhq Jos Dake Bulumkutu a Maiduguri Ustaz Mahmud Jiddah Shi Yagabatar Lacca Sai Kuma Sheikh Dr Ali Mustapha da Sheikh Abubabar Kyari Sukayi Ta'aliki. Sai Sheikh Muhammad Musa da Sheikh Abubabar Kachalla Suma Sunyi Bayani da Nasiha Kadan Awajen Taron. Sheikh Dr Muh'd Alhaji Abubabar Shi Yarufe Taro da Adu'a. Irin Wannan Taron Malamai Sunnah Anjima Ba'agani ba Acikin Maiduguri. Kadan Daga Cikin Malamai da suka Samu Halartan wannan Wa'azin Sun Hada da -Sheikh Ibrahim Mustapha Sheikh Muhammad Musa Bako Shugaban Qungiyar Izalah Nhq Jos Reshen Jihar Borno Sheikh Ali Mustapha Sakataren Malamai Izala Na Kasa Karkashin Jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau Sheikh Modu Mustapha Mataimakin Sakataren Malamai Izala Nhq Jos Na Kasa Sheikh Baba Goni Bama Shugaban Qungiyar Izalah Reshen Jihar Borno Karkashin Jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau -Sheikh Dr Muh'd Alh Abubakar -Sheikh Muh'd Abubakar Kachallah Imam 303 -Sheikh Abubakar Kyari Imam Malik -Sheikh Zakariya'u Modu Mataimakin Shugaban Malamai na Jihar Borno -Sheikh Dr Yusuf Inuwa Kwaribi -Ustaz Gambo Kyari -Sheikh Dr Abubabar Bulugul Maram -Sheikh Dr Muhammad Qasim -Sheikh Baba Bunu -Sheikh Alhaji Modu Salaf -Sheikh Ciroma Muhammad -Sheikh Abubabar Mattarambe -Ustaz Bar Ahmad Abdulkadir -ustaz Kabiru Dan Yaya Da sauransu Allah Ya Sanyi Albarka Acikin wannan Wa'azin da Akayi kuma Yehada Kan Malamai na Sunnah baki daya Baba Mala Meleh Director Borno State Jibwis social media 07084726079