JIBWIS NHQ JOS GOMBE STATE BRANCH SEMINAR MARCH-2018

Submitted by yahayadahir on Sun, 03/04/2018 - 21:58

TARON  KARAWA JUNA SANI  (SEMINAR)  

 

kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'ikamatis sunnah 

(Founded By Ashsheikh Ismail Idris bn Zakariyyah) National Head Quarters Jos Nigeria 

 

Reshen jihar Gombe karkashin jagorancin Ash Sheikh Hamza Adam Abdulhameed shugaban majalisar malamai Na jihar Gombe Tana Gayyatar Al ummar Musulmai Zuwa Taron karawa juna sani Amatakin jihar Gombe, 

 

Wurin Taron :  babban  Masallacin Juma'ar Izalah Na daya New commercial Area Gombe state. 

Ranar budewa: 09/03/2018                                    21/ Jimada Akhir/1439

 

Special Guest Of Honour

Hon. Usman Muhammad Ribado 

Commissioner ministry Of special Duty 

 

Chairman Of The Occasion 

Alh Isah Waziri Muhammed Gombe 

DG FAG Of JIBWIS Nat Jos Nigeria 

 

Father Of The Day 

Alh Abdul Kadir Abubakar 

Senior District Head Of Gombe 

 

Chief Host 

Hon Sani S Dagarai 

Executive Chairman Gombe LGA

 

Guest Speaker 

Prof Sale Abdu Kwami 

Federal university Kashere 

 

Host 

Ash Sheikh Hamza Adam Abdulhamid 

Gombe State Chairman JIBWIS Council Of scholars 

 

Ga yadda jadawalin zai kasance:-

 

Friday 9/03/2018 08:15pm zuwa 09:00pm Ustaz Muhammed Sani Muhammad. 

 

Taken Lecture Daraja Malamai Da Huhimmancin Sa A Musulunci .

 

Shugaban Zama Ustaz Dauda Abubakar 

 

Friday 09/03/2018 09:00pm zuwa 10:00pm Ustaz Hussain Muhammed Kumo 

 

Taken Lecture Tarbiya A Musulunci .

 

Shugaban zama Ustaz Hafiz Umar Adamu Bajoga .

 

Saturday 10/03/2018 8:30am zuwa 10:00am Mallam Abdullahi Bima .

 

Taken Lecture Dabarun Koyar Da Noma Da kiwo A Zamanance 

 

Shugaban zama Hafiz Adamu Mijinyawa 

 

Saturday 10/03/2018 09:30am zuwa 10:30Am Barr Muhammad Inuwa Gombe 

 

Taken Lecture Muhinmancin Siyasa A Musulunci .

 

Shugaban zama Barr Abdullahi Abubakar Sq 

 

Saturday 10/03/2018 11:00Am zuwa 12:00pm Sheikh Col. Adamu Girbo Muhammad.

 

Taken Lecture Rayuwa Da Mutuwa A Musulunci .

 

Shugaban zama Ustaz Abubakar Mahmud Puma.

 

Saturday 10/03/2018 4:30pm zuwa 5:30pm Sheikh Bashir Umar Kashere .

 

Shugaban zama Ustaz Hamza Bello Kaltugo 

 

Sunday 10/03/2018 8:30 zuwa 09:30pm Ash Sheikh Hamza Adamu Abdulhamed Usman 

 

Taken Lecture Muhinmancin Hadin Kai A Musulunci 

 

Shugaban zama ustaz Aliyu Muhammed Bara 

 

Ga mai bukatan shiga wannan taro na karawa juna sani naira dubu daya #1500 ne kacal.

 

Allah ya bada ikon hakarta Amin.