MP3 AUDIO NA WA'AZUZZKAN DA SHEIKH ALBURHAN YAYI A GOMBE.

Submitted by yahayadahir on Mon, 03/05/2018 - 15:32

Mp3 Audio na Jerengiyar Wa'azuzzuka da Fadilatush Sheikh Musa Salihu Al-Burhan  tare da Hafidh Usman Muhammad Ningi sukayi a Gombe (ranar 9-2-2018) da garin Bojude (ranar 11-12/2/2018) a kwanakin baya.

 

@#GOMBE

1. Jawabin Sheikh Hamza Adam lokacin zuwan Sheikh Alburhan

http://kiwi6.com/file/y22gv84pwu

 

2. Nasiha bayan sallar Magriba

http://kiwi6.com/file/451612ljbm

 

3. Wa'azin dare ranar Juma'a.

http://kiwi6.com/file/h11pismk4r

 

*#@BOJUDE:

1. Nasiha bayan sallar magriba,

http://kiwi6.com/file/wne3vv5jki

 

2. Wa'azin dare ranar Lahdi,

http://kiwi6.com/file/y63mdyy0y5

 

3. Nasiha bayan sallar Asubahi,

http://kiwi6.com/file/349sdu3pj8

 

4. Wa'azi ga Mata.

http://kiwi6.com/file/w3xea4jiqv

 

Wasu wa'azuzzuka da yayi a wani wajen.

 

Sheikh Alburhan akan Qara'i

http://kiwi6.com/file/09hef8crws

 

Sheikh Alburhan live program a DITV Kaduna

http://kiwi6.com/file/liwdjca8cj

 

Sheikh Musa Adam Mikail @ Gombe

http://kiwi6.com/file/9nt17aee1m

 

Allah Ya bada ikon saurara da aiki da abinda akaji.

 

Yahya Dahiru