BUDE SEMINAR NA GOMBE STATE JIBWIS NHQ JOS.

Submitted by yahayadahir on Fri, 03/09/2018 - 22:19

Taron bude seminar na Jibwis na jihar Gombe karkashin Sheikh Hamza Adam Abdulhamid.

 

An samu halartar mutane da yawa, jagorori da mabiya, kuma anci gaba da gabatar da programmes cikin nasara.

 

Allah Ta'ala muke roko Ya bamu nasara.