FADILATUSH SHEIKH YUSUF SAMBO RIGACHIKUN A KASAR SAUDIYYA DON GABATAR DA UMRAH

Submitted by yahayadahir on Fri, 03/09/2018 - 22:31

Babban malami kuma Jogora abin koyi, Ash Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun a kasar Saudi Arabia. Game don gabatar da aikin Umrah.

 

Muna rokon Allah Ta'ala Ya karbi ayyukan da yaje gabatarwa.

 

- Yahya Dahiru

9-3-2018