WASU SUNJEFA KANSU CHIKIN MASIFA

Submitted by ahmadmd on Sat, 03/10/2018 - 07:34

WASU SUN JEFA KANSU CHIKIN MASIFA AMMA ZATO SUKE GYARA SUKE :) WATA RANA WANI BAWAN ALLAH YAJE GIDAN SAYYID NA ABUBAKAR ALLAH YA KARA MASA YARDA DA YANKAKKEN HANU SAI ABUBAKAR YA TAMBAYESHI SAI YACE GWAMNAN YAMAN NE YA ZALUNCE SHI YA YANKE MASA HANU ALHALI SHI BAYA SATA SAI ABUBAKAR YAYI MAMAKI DOMIN YA GA MUTUMIN KWANA YAKE YANA SALLAH WATA RANA SAI ABUN WUYAN MATAR SAYYID NA ABUBAKAR YA BATA A GIDAN SAI WANNAN BAWAN ALLAH YACE KUZO MUYI ADDUA ALLAH YA FALLASA WANDA YAYI WANNAN SATA SUKAYI ADDUA BAYAN KWANA KADAN SAI WANI MAKERI YAZO WAJEN ABUBAKAR R A YACE YA KALIFAN MAZON ALLAH ABUN WUYA DA KA AIKO A SAIDA WA MATARKA HARYANZU BAA SAMU MAI SAYABA SAI ABUBAKAR YACE WANENE YA KAWO MAKA SAI MAKERIN YACE WANNAN BAKON GIDANKA MAI YAKEKKEN HANU. TO DAN UWANA MAI ADDUA IDAN ZAKAYI ADDUA KASANI FA BAA YIWA ALLAH WAYO.WANNAN MAGANA A DUBA LITTAFIN MUWATTA MALIK BABIN HADDI.