TARON RUFE SEMINAR JIBWIS NHQ JOS GOMBE STATE BRANCH

Submitted by yahayadahir on Sun, 03/11/2018 - 15:19

Lahdi 11-3-2018

 

Taron rufe Seminar na Jibwis Nhq Jos, Gombe State branch ya samu halartowar Ash Sheikh Saidu Hassan Jingir (Mataimakin shugaban malamai na 2 na kasa da kasa,

Director General na yan agaji na Jibwis na kasa da kasa, da mataimakinsa na 2 da wasu national excos, 

Lt Col Adamu Girbo (rtd) shugaban committee masallatai na kasa,

Ash Sheikh Hamza Adam Abdulhamid (shugaban malamai na Gombe state) da mataimakansa,

Shugaban gudanarwa na jiha da mataimakansa,

State Director da mataimakansa,

Professor Sani Said from University of kashere,

Iyan Gombe Alhaji Inuwa Lamido (Uban Taro),

Hon. Abubakar Sadiq Kurba (Shugaban Taro),

Hon. Saidu kawuwa malala (wakilin speaker na Gombe state house of assembly),

Alhaji Usman wakilin commissioner for water resources,

Manyan masarauta,

Manyan yan siyasa,

Shugabanni a matakai dabam-dabam,

Da sauran mahalarta.

 

Allah Ya saka da alkhairi.

 

Yahya Dahiru

11-3-2018