mp3 audio na Ustaz Zaid Sa'ad

Submitted by yahayadahir on Wed, 03/14/2018 - 19:25

Mp3 Audio wasu daga cikin wa'azuzzukan Ash Sheikh Zaidu Sa'ad Lagos dalibin Sheikh Dalha Lagos.

Idan ka saurara zaka tabbatar lallai Sheikh Dalha yana bada ilmi ga dalibai,

Kuma zaka gane lalle Sheikh zaidu sa'ad yana research sosai, domin ya warware wasu shubuhohi da makiya sunnah sukeyi don rusa gaskiya.

 

Fiqhu:

1.http://kiwi6.com/file/0dsvww40fe

2.http://kiwi6.com/file/qmbtj8m487

 

Warware kullin mayaudara:

1. http://kiwi6.com/file/2jwvzv8kla

2. http://kiwi6.com/file/cp712uv6y1

3. http://kiwi6.com/file/2r183873yy

4. http://kiwi6.com/file/sx4srpi7a3

 

Allah Ya saka da alheri