MALAM YADAWO MALAM YATAFI

Submitted by ahmadmd on Thu, 03/15/2018 - 10:05
DAGA MALAM AMINU KÀNO INTERNÀTIONAL AIR PORT KANO. Allahu Akbar yayinda Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachukun mataimakin malam ya iso gida Nigeria dai dai lokacin kuma suke bankwana da malam wato Ash- sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir dan tafiya kasar Saudiyya dan gabatar da aikin Umra, muna addu'ar Allah yakai Malam lafiya ya kuma gabatar ayyukansa cikin nasara yadawo mana dashi lafiya.