NAMBAR GIRMA NA MUSAMMAN

Submitted by ahmadmd on Fri, 03/16/2018 - 10:52

Kungiyar Daliban Arewa Ta Karrama Shugaban Izala, Sheik Sani Yahaya Jiigir

 

Kungiyar dalibai ta Arewacin kasar nan sun karrama shugaban kungiyar Izala, Sheik Muhammad Sani Yahaya Jingir.

 

Kungiyar ta bayyana cewa sun baiwa Sheik Jingir lamvar yabon ne saboda gudmawarsa da yake badawa wajen yada ilmi a kasar nan da kafa makarantun Islamiya da na boko da koyar da kyan hali ga al'umma.

 

Kungiyar ta kuma kara da cewa Shehin Malamin yana da kishin Arewacin kasar nan da kuma tausayi da adalci.