MAHAKURCI MAWADACI

Submitted by ahmadmd on Sat, 03/17/2018 - 16:43
Allah SWT Allah Yana cewa; ﻭَﺇِﺫْ ﺗَﺄَﺫَّﻥَ ﺭَﺑُّﻜُﻢْ ﻟَﺌِﻦ ﺷَﻜَﺮْﺗُﻢْ ﻟَﺄَﺯِﻳﺪَﻧَّﻜُﻢْ ۖ ﻭَﻟَﺌِﻦ ﻛَﻔَﺮْﺗُﻢْ ﺇِﻥَّ ﻋَﺬَﺍﺑِﻲ ﻟَﺸَﺪِﻳﺪٌ. Idan Ku Ka gode wa Allah, to Allah Zai karo muku ni'imomin da muka yi muku to zamu karo muku Ni'imomi, idan kuwa Ku Ka kafurce ma Ni'imomin mu, to Lallai Azaba Ta, tana da tsanani. A SAKAMAKON HAKURI DA JAJIRCEWA DA ISTIQAMA DA SHUGABAN RUNDUNAR AGAJI NA KASA ALHAJI ISA WAZIRI GOMBE YA YI, ALLAH YA AZURTA SHI DA SAMUN BABBAR MOTA TOYOTA HIGHLANDER V6. MUNA ROKON ALLAH YA KARO MAI YAWAN NI'IMOMI, YA ALBARKACI MOTAR, YA KUMA KARA MAI ISTIQAMA.