GAGARUMAR NASARA A GARIN ABUJA

Submitted by ahmadmd on Sat, 03/17/2018 - 16:58

Kai Tsaye Daga Sheikh Abubakar Mahmud Gummi Center,Area 11 Garki Abuja Nigeria,Kungiyar JIBWIS FCT ABUJA Take gabatarda Waazi na State,kuma Allah ya Albarkaci waazin da halartar Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi,dakuma sheikh Dalha Abubakar Abdullahi shugaban Malaman Lagos,kuma muna amfani da wannan dama wajen mika Taaziyyarmu ga Al umar jihar Bauchi da yan uwa da iyalan Senator Ali Wakili Fagachin Bauchi,dakuma Alhaji Sufyan Abdullahi,wanda shine Babban Yayan Sheikh Dalha Lagos,kuma yanzu mukasami labarin Rasuwar su,Allah yajikansu da Rahma,yasamudace yahadamu a Jannatil Firdausi.