JADAWALIN LISSAFIN MAKARANTUN DA DALIBAN KUNGIYA NA BANA 2018

Submitted by ahmadmd on Wed, 04/04/2018 - 09:13

KOWA YACE ALLAHU AKBAR RAHOTON CI GABAN IZALAH NA 2017

*

YAWAN MAKARANTU DAKEDA REGISTER A OFFICE DIN IZALAH NA KASA DAKE PLATEAU JOS DA KUMA ADADIN DALIBANSU DAKE

KARATU A CIKI NIGERIA DA WAJE A BANA 1438-1439/ 2017-2018

.

I. Yawan marantunmu na Malja'us sunnah

a) GUDA = 4784

b) DALIBAI = 4,796,186

*

ii. Yawan makarantunmu na asasul islam wato primariea

a. GUDA = 405

b. Dalibai = 1,930,130

*

iii. Yawan makarantunmu na asabar da lahadi

sashen yara

a. GUDA 210

b. Dalibai 15,340

*

iv. Yawan makarantunmu na asabar da lahadi

sashen manya

a. GUDA = 230

b. Dalibai = 16,006

*

v. Yawan makarantunmu na mu'assasah Tahfizul

Qur'an wato Hadda

a. Guda = 364

b. Dalibai = 100,97.250

*

vi. Yawan makarantunmu na secondary

a. GUDA = 64

b. Dalibai = 129,964

*

vii. Yawan makarantunmu na Higher Islamic

studies

a. GUDA = 75

b. Dalibai = 900,005

*

viii. Yawan makarantunmu na sashen Diploma Da

NCE wanda mukayi nasarar bude su a jos national headquarters, BAUCHI, Potiskum, Gombe, Kebbi, jama'are, Lafiya, Gumau da kebbi.

a. Guda = 10

b. Dalibai = 11,330

*

'

Xi. Makarantunmu Na horar da alkalan musabakar

AL-Qur'ani, Dalibai, da shugabannin

malamai, gudanarwa da agaji guda daya A Headquarters wannan kungiya ta kasa jos mai

yawan Dalibai guda 156.

JIMILLAR MAKARANTUNMU DA DALIBANMU A

BANA

a) Makarantu = 6,1044

b) Dalibai. = 7,124,977

e) Mun yi nasarar gudanar da gasar karatun AL-

Qur'ani mai girma jiko na ashirin (21) a cikin Jahar Taraba a mataki na KASA

*

Daga Karshe Tsohon Gomnan Niger State Talban Minna Yace Dik Lokacinda Aka Shirya Gina University Zai Bayarda Fili Wanda Zai isa Insha Allah Kuma Kayane Suka Fadi Bakin Kaba Daman Ana nan Ana shirin Fara Ginin University Insha Allah

*

MUN SAMI WANNAN DAGA BAKIN SHUGABAN IZALAH KUMA SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA AFRICA WATO SHEYKH SANI YAHYA JINGIR

*

Da Fatan Allah ya kara taimakon Wannan izalah bisa wannan aiki da takewa Musulinci

'

Falalu Bello Gwada-bawa