SANARWA

Submitted by ahmadmd on Thu, 01/05/2017 - 13:11

Alhamdulillah inshaAllahu Masu kula da wannan sashi suna Tsaye wajen ganin wannan website. Jibwis.org ya zama strong kamar yaddah ake bukatar kowane website ya Tsaya da kafarsa. In Jama'ah zasu kula zasuga website din Bai gama kammala ba har yanzu ana ta kokarin kammala shine, Ta kokarin Tsarashi yaddah Zai Tabbatar da dukkan tsarin kungiya har yanzu za'a ga babu Tambarin Bishiyarnan da Takobin  Dake Cikin Tambarin kungiya kuma ya kamata ya kasanceh yanada tsarin yare Wanda zahada yararrukan da muke amfani Dasu  da Sauran abubuwan da ake bukata Don haka sai an kara hakuri Na dan wa 'yansu lokuta Don kammala shi dukka Allah ya Taimakemu Allah yasa mugama lafiyah. Allah yasa ya amfanar da mu baki Daya.