INNALILLAHI WA INNAH ILAIHIRAJIUN
Allah yayiwa Ustaz jafar imam na misau rasuwa a Daren jiyah Wanda yau da safe aka sallaceshi a Babban masallacin Juma'a na Garin misau Wanda Sheik salihu sulaiman Ningi ya jagoranta acikin Garin na misau Allah yajikansa ya gafartamasa intamu tazo Allah yasa mu cika da Imani Ameen.