SANAR WA WA'AZIN KASA

Submitted by ahmadmd on Mon, 03/20/2017 - 10:46

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!!

 

Qungiyar Addinin Musulunci Mai Suna (Jama'atul Izalatil Bidi'ah Wa'ikamatis Sunnah) Mai National Hedikwatar a Babban Birnin Jos, Jihar Plateau Najeriya . 

 

Akarkashin Jagorancin Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir (Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS Na Kasa) 

 

Yana Farin Cikin Gayyatar Al-ummar Muslimai Wajen Halartan Babban Taron Na Shekara (Annual Convention) Wadda Insha Allah Za'ayi a Babban Birnin Tarayyan Abuja FCT Najeriya. 

 

RANA =Asabar da Lahadi 25-26/March /2017 

WURI =Eagle Square Abuja. 

 

LOKACI = 8:00pm Ran Asabar zuwa 1:00pm Na Ran Lahadi 

 

 Malamai Masu Wa'azi. 

 

Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir 

Sheikh Yusuf Sambo Rigacikun 

Sheikh Saidu Hassan Jingir 

Sheikh Nasir Abdulmuhyi

Sheikh Bar Aliyu Alhassan Sangei 

Sheikh Modu Mustapha Maiduguri

Sheikh Dr Hassan Abubakar Dikko 

Sheikh  Dr Isa Ali Pantami 

Sheikh Dr Tukur Sani Jangebe 

Sheikh Dr Lawal Abdulkarim Zuru 

Sheikh Dr Mustapha Bashir Niger Republic 

Sheikh Ibrahim Duguri 

Sheikh Suleiman Mamman Niamey 

Sheikh Ibrahim Malanvil Benin Republic 

Sheikh Dr Abubakar Umar Riyar Lemo

Sheikh Muhammad Musa Borno 

Sheikh Col Adamu Girbo Rtd

Sheikh Salisu Suleiman Ningi 

Sheikh Hamza Adam Gombe 

Sheikh Dalhatu  Hakimi Lagos

Sheikh Abubakar Salihu Zaria

Sheikh Baba Gana Kyari Damaturu Sheikh Dr Muh'd Sani Jalingo 

Sheikh Dr Habib Danbatta Kano 

Sheikh Yusuf Okafo Niger 

Sheikh Muktar Albanin Lagos 

Sheikh Hassan Umar Gusau 

Sheikh Mas'ud Ibrahim Tulu 

Sheikh Abubakar Sahibul Quwwah

Sheikh Abdulrahman Isa Jega 

Sheikh Abubakar Usman Mabera 

 

Alarammomi 

Hafeez Yahuza Muhammad Bauchi

Hafeez Abdulrahman Ahmad Jos

Hafeez Abdullahi Bappah Itas

Hafeez Abubakar Ribah 

Hafeez Yusuf Shua'ibu Sambo 

Hafeez Tijjani Gashua

Hafeez Julaibibi Gombe

Hafeez Idris Isa Lafiya 

Hafeez Nuraini Sani Kamba

Hafeez Ismail Rigacikun

Hafeez Buhari Birnin Gwari

Hafeez Rabiu Gezawa 

 

Internet Media Committee 

Ustaz Rabiu Muhammad 

Ustaz Muhammad Shafi'u Yakub

Ustaz Hamza Muhammad Sani

Ustaz Adam Kabir Umar

Ustaz Alhaji Usman Dan Maliki

Ustaz Zaharaddeen Hamisu Jama'are

Ustaz Laminu Umar Gobir

Ustaz Auwal Yusuf Sambo

Ustaz SirKashim Ibrahim Sardauna

Ustaz Baba Mala Meleh

Ustaz Moddibbo Katagum

Ustaz Abdulkareem Adam Katagum

Ustaz Abdulshafiu Umaru Potiskum

Ustaz Rabi'u B Goro

Ustaz Alh Hammam Hamza AbuYusrah

Ustaz Kabir Ismail Sapele

Ustaz Umar Hassan Tilde

Ustaz Mustapha Abdulkadir Jega

Ustaz Affan Buba Abuya

Ustaz Abubakar Sadiq Bin Muhammad

Ustaz DrSalisu Medicine

Ustaz Ibn Yahaya Kwaya

Ustaz Ali Isah da Sauran su 

 

Kuma Anasan Halartan Manyan Manyan Shugabani Na Wannan Kasan da Sarakuna 

 

Allah Yebamu Ikon halarta Amin 

 

Jibwis jos south social Media Committee 

18/March /2017