INNA'LILLAHIWA INNA'ILAIHIN RAJI'UN

Submitted by ahmadmd on Fri, 03/24/2017 - 12:10

INNALILLAHI WA INNAA ILAIHIR RAAJI'UN!!!

ALLAH YA YIWA MAI MARTABA SARKIN DEBA RASUWA.

Marigayi Mai martaba Sarkin Deba Lt Col. Abubakar Waziri Mahdi, Ya rasu a asibitin Turkish dake Abuja.

Allah ya jikan sa da Rahma yasa Aljannah fiddaus ce makomarsa da mu baki daya. Muna kara mika ta'aziyar mu ga Masarautar Deba karamar hukumar Yamaltu Deba dake jihar Gombe.