NASIHAR JUMA'A TA YAU 24/033017

Submitted by ahmadmd on Fri, 03/24/2017 - 13:33

Mashaa Allah.                    

Yau juma,a 26/06/1438-24/03/2017 kuma itace jajiberen tafiya zuwa wa,azin na kasa don raya ilimi na qungiyar jibwis Nhq jos,karkashin jagorancin shugaban majalisar malamai ta kasa Assheikh Muhammad Sani Yahaya jingir a garin Abuja a Nigeriya,kamar yadda aka saba duk juma,a ga malam din yana karantar damu addini umarni da hani kamar yadda aka saukar musamman akan shan giya da caca da kuma bokanci,muna addua Allah yakaremu kamar yadda Allah yace ku nesanci dukkan sa6o ko kwa sami babban rabo.Muna fatan Allah yabamu ikon zuwa wannan wa,azi yakaimu lafiya yadawo damu lafiya.

A karshe malam yayi addua Allah yakara mana zaman lafiya a wannan kasa tamu,Allah yabawa shugaban kasa nasara wajen jagorantarmu ya kara masa lafiya.