INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN

Submitted by ahmadmd on Wed, 04/05/2017 - 23:53

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN

 

 

 

Allah yayi wa daya daga cikin Manyan malumammu na Sunnah na wannan kasa, sannanne kuma mai yada karantarwan sunnah wato Sheikh Dr. Alhassan Sa'id Adam jos Rasuwa da yam macin yau Laraba 5/3/2017 kuma za'a gabatar da Jana'izarsa a gobe Alhamis 6/3/2017 da misalin karfe 11:00 am na safe Idan Allah yakaimu

 A halin yanzu za'a gudanar da jana’izar ne a masallacin Al'furqan dake Alu Avanue, A Nasarawa a birnin Kano insha Allah.