SANAR WA SANAR WA CAMPING DIN AGAJI NA JIHAR BAUCHI

Submitted by ahmadmd on Thu, 04/06/2017 - 00:37

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

KUNGIYAR JAMA'ATU IZALATIL BIDI'AH

WA'IKAMATIS SUNNAH MAI HEDIKWATA A

BIRNIN JOS, JIHAR PLATEAU, RESHEN JIHAR

BAUCHI, A KARKASHIN JAGORANCIN ASH-

SHEIKH SALIHU SULAIMAN NINGI ( SHUGABAN

MAJALISAR MALAMAI NA JIHA) DA ALH.

BAPPAH ALIYU AZARE (SHUGABAN ADMIN NA

JIHA) DA ALH. ABUBAKAR AHMAD (SHUGABAN

AGAJI NA JIHA). NA FARIN CIKIN GAYYATAR

AL-UMMAR MUSULMAI DON HALARTAN BIKIN

YAYE SABBIN JAMIAN RUNDUNAN AGAJI NA

SHEKARA 2017 DA NEMAN TAIMAKO NA NAIRA

MILIYAN ASHIRIN (#20 000 000) DON SAYEN

★MOTOCIN AIKI GUDA HUDU (4)

★BABURAN AIKI GUDA ASHIRIN (20)

★COMPUTERS GUDA UKU (3)

★PRINTERS GUDA UKU (3)

RANA : LAHADI 9/4 /2017

LOKACI : KARFE GOMA NA SAFE (10.00am)

WURI : KOFAR GIDAN SARKIN YAKIN BAUCHI,

HAKIMIN LAME, GUMAU, TORO L.G.A., BAUCHI

STATE.

ALLAH YA BADA IKON HALARTA AMEEN