INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN

Submitted by ahmadmd on Fri, 04/07/2017 - 21:31

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN!!! 

Allah yayiwa Alaramma Sani Bula Gombe Rasuwa.

Alaramma ya rasu a asibitin koyarwa na gwamnatin

tarayya dake garin Gombe bayan gajeruwar jinya da

yayi a asibitin, kuma anyi masa janaza da misalin

karfe biyar na yamma 5:00pm a masallacin Izala na

Bolari dake garin Gombe.

Allah ya jikan Alaramma tare da sauran musulmai

muminai. Amin