LABARAI CIKIN HOTUNA ZIYARAR DA ALH KHALID YA KAWO OFFICE DIN KUNGIYA TA KASA A GARIN JOS

Submitted by ahmadmd on Fri, 04/07/2017 - 22:04

Yau 9/7/1438 H, 6/4/2017 M,

A yau Alhamis Alh. Kalid mahamud azuma air line ya ziyari ofishin kugiyar izala ta kasa dake jos ,

Yazo ne akar kashin kamfanin jirgin sama karamci traveller and tour daga jahar kano ,

Sunzo alokacin majalisar kasa ta na gabatar da wani taro nawasu kwamitoci tare da shek muhammad sani yahaya jingir da shek yusuf sambo da shek saeed hassan jingir da shek nasir abdulmuwi da sauran su ,