LABARAI CIKIN HOTUNA USTAZ TUKUR DA ALIYU RASHID MAKARFI

Submitted by ahmadmd on Mon, 04/10/2017 - 20:49

FROM JOS, 13/7/1438 H, 10/4/2017 M,

Uataz Muhammad Tukur tare da Kuzaima Isma"ila idris sun ziyarci Fadilatul shek muhammad sani yahaya jingir,

Mumahammad Tukur dayane daga cikin dalubai da suka zauna agidan shek isma"ila idris sukayi karatu kuma yayi Higher islamic tun shek muhammad sani yahaya jingir yana Principal ,

Yazone dan gabatar da ta"aziyar rasuwar iyalin shek isma"ila idris da na Dr. Alhassan saeed Adam

Shek jingir yabukaci Ustaz Tukur yabashi labarin tsarin karatun shin tundaga kammala Higher islamic har zuwa yanzu bayan yagama baiyanawa shek sai shek yabashi tarihin haduwar shi da shek Isma"ila idris tun 1966 a jingir alokacin sai da yasauke iya"ul islam a wirin shi tunda ganan da suka rabu sai kuma a 1977 alokacin sunzo Refrshe na malamai Jama"atu sai yaga shek isma"ila cikin malamai sai yaje yagai shehi dagan sai sukacigaba da taunawa akan tsarin ilmi daga nan sai har lokacin da malam yatafi kaduna wajan Shek Abubakar Gumi daganan yatafi soja,

Daga karshe shek jingir yayi mai nasiha da yaba mishi a tsarin karatu da karataswa yayimishi addu"oi na alheri,

Comments