WASU MUTANE SU DARI BIYU SUN MUSULUNTA A JIHAR BAUCHI A TARAYYAR NIGERIA

Submitted by ahmadmd on Sat, 04/22/2017 - 16:12

WASU MUTANE SU DARI BIYU (200) SUN MUSULUNTA ................ A cigaba da aikin wannan kungiya mai Albarka

 

Ayaune Ash Shaikh Saéed Hassan jingir yajagoranci musuluntar da mutane har dari biyu, (200)a garin miya jahar Bauchi

Yasamu rakiyar maiyan maluma da sarakuna,

Kamar su:

1-SARKIN MIYA.

2-DR. HASSAN DIKKO.

3-SHAIKH SALIHU SULAIMAN NINGI.

Da sauran manyan maluma da dama ,, Allah ya tabbatar damu dasu cikin musulunci,,,, AMEEN