Recent content

JAWABIN SHEICK NA BANA A GARIN ABUJA

Submitted by ahmadmd on Mon, 04/16/2018 - 17:10
ALLAH YA BIYA DA GIDAN ALJANNAH JAWABIN SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI TA KASA DA KASA TA HADADDIYAR KUNGIYAR JIBWIS NATIONAL HEADQUARTERS JOS ASH-SHEIKH MUHAMMAD SANI YAHAYA JINGIR WANDA YAYI A RANAR BABBAN TARO NA SHEKARA-SHEKARA NA KASA (JIBWIS ANNUAL ISLAMIC CONVENTION ABUJA 1439/2018) A EAGLE SQUARE DAKE BABBAN BIRNIN TARAYYAR NIGERIA, F.C.T. ABUJA A RANAR LAHADI 15 GA RAJAB 1439 DAIDAI DA 1 GA AFRILU, 2018